AR

AREWA STRIVERS

207,992 subscribers
@arewastrivers
About

Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.Founder:@EngineerAdam123Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtarX (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09

Information
Languagecommon.languages.ha
CategoryCrypto
RegionInternational
AudienceGeneral Public
ToneEducational
Post frequencySeveral Times Weekly
Last postJun 10, 2026 · 1 mo ago
Tags
Analytics
207,992
Subscribers
1.5%
Engagement
100%
Original content
246
Avg length (chars)
Medium
Media richness
Few
Ads
Text, Photo
Formats
Channel
Type

This channel is part of the discussion

AREWA STRIVERS appears in 8 event pages on TGList
topicJuly 2026
Cryptocurrency — July 2026

Yau mun tashi da sabon trend akan blockchain na kamfanin USDT (Tether), mun shiga mun samo na breakfast... ❤️🔥 Barka da safiya.

968 posts·277 channels·Jul 23, 2026
topicJuly 2026
Robotics — July 2026

Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…

311 posts·192 channels·Jul 26, 2026
topicJuly 2026
Artificial intelligence — July 2026

Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…

297 posts·183 channels·Jul 26, 2026
eventJuly 2026
Cyberattack — July 2026

Anyi hacking X account na founder ɗin Robinhood. Yanzu haka dai har Token ɗin da akayi posting ɗin CA ɗin sa ya kai $3 million Kuma daga cikin top traders akwai waɗanda suka maida $843 zuwa $327K... 🙄🤔

215 posts·164 channels·Jul 23, 2026
orgJuly 2026
SpaceX — July 2026

Kamfanin SpaceX ($SPCX) na Elon Musk ya sauka zuwa mafi ƙanƙantar farashinsa tun bayan IPO, inda farashin hannun jarinsa ya faɗi ƙasa da $135. Wannan na nuna yadda kasuwa ke iya canzawa cikin sauri, ko da kuwa kamfani ne mai ƙarfi. 📉 Ku na ganin wannan damar saye ce (buy the…

84 posts·65 channels·Jul 16, 2026
personJuly 2026
Elon Musk — July 2026

Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…

70 posts·63 channels·Jul 26, 2026

More...